1) Ubangijimu mai yawan ƙamna Wanda ya sabko domin pansarmu Yana kira da murya mai ƙarfi Karɓi ceto yanzu. KORUS Karɓi ceto yanzu, yanzu Karɓi ceto yanzu, yanzu Ko kana cin alwashi na gobe Gobe ba naka ba. 2) Yana neman mu da so da yarda Idan ka kyale za ka ƙone kwa Yesu kaɗai ne Mai Ceton duniya Karɓi ceto yanzu. Korus 3) Adini ba za ya cece ka ba, Kuɗinka ba za ya cece ka ba Yesu kaɗai ne Mai Ceton duniya Karɓi ceto yanzu. Korus 4) Ƴan duniya, ku falka daga barci Ku karɓi Mai Cetonmu tun yanzu Za ya ba kiu rai na har abada Karɓi ceto yabnzu. Korusrán shāo ba fú yīn de huǒ Alza le mani Гелип Гьор Мухтешем Сърръ Každý z nás Louez le Seigneur Gud er så god Өтті, міне тағы бір күн rby ạ̉dʿwk Una vez caminando Maqtanamız qúdiretli Qudayım!
Song not available - connect to internet to try again?