1) Ubangijin girbi 'na kiranmu. Ga hatsi ya nuna, mu zo yanzu, Mu tashi mu je gun ƃattatu, Mu shaida labarin Mai Cetonmu. KORUS "Wa za ya tashi ?" in ji Yesu, In aike shi a wurin ƃatattu. "Ya taimake ni da nemansu, Ya shaida musu akwai ceto." 2) Ku duba, girbi dayawa ne, Ga ma'aikam kuwa, kaɗan su ke Mu yi roƙo gun Ubangiji Ya aiki manzanni domin su ji. Korus 3) Ka yi addu'a, yi taimako, Ka ba da dukiya domin su zo. A cece su daga halaka, Su sami ceto da gafara. KorusYearn sẖkraⁿạ جاي وبسلم قلبي ياربي Иисус Ты живешь во мне You Are the Lord En Jesús mi Señor encontré dulce paz Севгим Олмаса Сенде Hoy te rindo mi ser Есть выход!
Song not available - connect to internet to try again?