1) Ubangijinmu ya raka ka, Ikon Allah ya ƃoye ka, Hannunsa ya taimake ka, Har ya sake tara mu da kai. KORUS Har ya tara mu, ko a duniyan nan, Ko a cikin Sama ne, Har ya tara mu, har ya tara mu, Ubangijinmu ya raka ka. 2) Ubangijinmu ya raka ka. Ko jaraba ta dame ka, Ubangiji ya cece ka, Har ya sake tara mu da kai. Korus 3) Ubangijinmu ya raka ka. Ko wahala ta same ka, Ubangiji ya fisshe ka, Har ya sake tara mu da kai. Korus 4) Ubangijinmu ya raka ka. Ikonsa ya agaje ka, Ƙaunarsa ta kewaye ka, Har ya sake tara mu da kai. KorusЯ больше не вернусь назад ạ̉nạdy bqlby Haleluja šabalaba Кричу в толпу ها آتٍ بطيبي ạ̉nạ bnkr kl bʿl Apakah Yang Kaulakukan Ho un amico Худо Буюк Жангчи สรรเสริญ
Song not available - connect to internet to try again?