KORUS Ubanmu na sama a tsarkake sunanka Mulkinka shi zo a nan 1) Abin da kake so a yi shi cikin duniya Kamar yadda a ke yi a sama Korus 2) Ka bamu yau abincin yini Ka gafarta laifofinmu Kamar yadda muma mu ke gafarta ma Waɗanda suka yi mana laifi (Solo: "Allah Ubanmu.") Korus 3)Kada ka kai mu cikin jaraba Amma ka cece mu daga mugu Gama mulki, girma, iko naka ne Har abada abadin (Solo: "Allah Ubanmu.") Korus Karatu Matta 6: 9-12hl jlst fy hdwʾ bạrky ạllh Sevgi Asla Son Bulmaz Que je brûle pour toi Det er Ditt Blod som renser meg Излей дождь ขอความรัก ขอฤทธา Когда ты была невестой qdws Aj keď málo mám síl
Song not available - connect to internet to try again?