1) Wa ke da iko ya ceci duniya? Ba mutum, ba mutum. Wa ke da ƙauna ya ba da ransa? Ba mutum, ba mutum. Yesu Kristi ya ƙaunace mu, Shi kaɗai ya ji tausayinmu. Wa za ya ƙi ba da gaskiya gare shi? Ba mutum, ba mutum. 2) Wa ya ke so ya yi musun ransa? Dukanmu, dukanmu. Wa za ya yarda ya ƙi son kansa? Dukanmu, dukanmu. Mu ne nasa, mun ƙi bin wani. Har ya komo, mu jira shi. Sauran abu mu maishe su wofi, Dukanmu, dukanmu.Agnus Dei Еј Ыса Ježiš, dávno to už viem Փառք Տուր Հիսուսին لتكن إرادتك 예수 만물의 주 Saat Sedih حبيبي يا يسوع مخلصي Minnatdorman men Sendan
Song not available - connect to internet to try again?