Wa ke wajen Allah, wa zai bauta shi, Wa zai taimake shi, shaida ƙamnarsa? Wa zai bar bin duniya, duka da tsohon rai? Wa ke wajen Allah, wa zai ci gaba? Muna wajen Allah, muna ƙamnarshi! Muna wajen Allah, mu na Allah ne!Вот море бурное шумит Сенин Гибиси Йоктур Aspandaǵy Ákemiz ليل ودق جراس Scumpa e comoara mântuirii tale Это подарок с небес Slunce spát když odchází من أنا لأصير Vigilia Kelj fel Ó Izrael
Song not available - connect to internet to try again?