1) Wa zai ceci duniya? Yesu ne, Yesu ne. Wa zai kawo gafara? Yesu ne, Yesu ne. Dā ya sha wahalarmu, dā ya ɗauke laifinmu, Har ya mutu dominmu, Yesu ne, Yesu ne. 2) Wa zai kau da zunubai? Yesu ne, Yesu ne. Wa zai ba mu sabon rai? Yesu ne, Yesu ne. Shi kaɗai Ɗan Allah ne, shi mai iko duka ne, Shi mai rai har abada, Yesu ne, Yesu ne. 3) Wa zai fyauce mu a nan? Yesu ne, Yesu ne. Wa zai kai mu Sama can? Yesu ne, Yesu ne. Yana can wurin Uban, yana roƙo dominmu, Zai kuwa dawo duniyan nan, Yesu ne, Yesu ne.نونو Орчлонг бүтээсэн Севгинен kl mn yʿml ạlkẖṭyẗ Ieshýa! موسيقى ᠬᠠᠭᠠᠨ ᠰᠠᠭᠤᠳᠠᠯ ᠳᠤ ᠵᠠᠯᠠᠷᠠᠭᠴᠢ ᠡᠵᠡᠨ mn kl ạlạ̉mm دۉينۅ yé sū a wǒ men gǎn xiè nǐ lái
Song not available - connect to internet to try again?