1) Walƙiya, walƙiya, tamrari Ga su abin mamaki Allah mai hikima ne Shi ya sa su can lalle Shi ya ba mu Yesu fa Shi ya kawo gafara Shi ya sha wahala ma Don Shi kawo ceto fa. 2) Lokacinda Allah fa Ya zo nan a duniya An haife shi ɗan yaro An sa sabon tamraro Tamraro ya bi da su Mai Iko ya tsare su Har sun ga Mai Cetonsu Suka ba shi zuciyarsu. 3) Walƙiya, walƙiya, tamraro Bi da mu har Mai Ceto Za mu ba shi zuicyarmu Za mu ba shi ranmu duk Za shi zama sarkinmu Za shi mulk zuciyarmu. Walƙiya, walƙiya, tamraro Bi da mu har Mai Ceto.Jos työsi pellolla vaikeaa بتسبيح الرب ينطق فمي Godzien Jesteś مات ربي Şükür, hamdlar olsun sade Когда повстречались мы ให้ทุกสิ่งที่หายใจ rby̱ wạlhy Mult doresc s-ajung acasă Nu sunt in stare sa-nteleg
Song not available - connect to internet to try again?