1) Wanda ya ke neman ceto daga zunubi, Wanda ya ke so ya daina nufin zunubi, Ya zo ya ji labarin wani, shi Mai Cetonmu Sunansa Yesu ne. KORUS Yesu, Yesu ne Mai Ceto, Yesu, Yesu ne Mai Ceto, Yesu, Yesu ne Mai Ceto. Yesu, Mai Ceto ne. 2) Ko ka yi ƙoƙari kome yawan famanka, Ba ka iya kome don ka ceci ranka ba. Mai Ceto guda ɗaya ne, tausayi gare shi kuwa, Sunansa Yesu ne. Korus 3) Zo, ka kasa kunne ga jawabina yanzu, Sai ka nemi ceto wurin Ubangijinmu, Bari neman kowa sai Mai Cetonmu kaɗai, Sunansa Yesu ne. KorusQapilari acsan 在人海中我遇见了你 Ne için be, ey yavrum Laula minulle uudestaan Любовь что же это такое Алғыс Саған Duša odľahčená ạ̉yhạ ạlmdʿw Қўнғироқлар жиринглар พำนักพักพิงในพระนิเวศน์
Song not available - connect to internet to try again?