1) Wanene a daki can, Makiyaya gabansa? KORUS Shi ne Ubangiji Yesu! Shi ne Sarki mai daraja! Sai mu durƙusa a nan, Mu yabe shi, Mai Ceto. 2) Wanene a daji ai, Yana shan jaraba dai? Korus 3) Yabon wa a ke ta yi Domin duk alherinsa? Korus 4) Wanene ke warkar da Masu ciwo dayawa? Korus 5) Wanene Mai Ta'aziyya Domin masu ƃacin rai? Korus 6) Wanene mai wa'azi Ko'ina a Galili? Korus 7) Wa ya je da dare kuwa Zuwa gona don addu'a? Korus 8) Wanene kan giciye Zafin mutuwa ya ke ji? Korus 9) Wanene ya tashi kuwa Daga cikin kabari? Korus 10) Wanene Mai Taimako Shi kaɗai kuwa Mai Ceto? Korus 11) Wanene a kursiyi Mai Iko, Maɗaukaki? Korusʿnd ʿṣf ạlryḥ Ата ај Ата Grand Dieu, nous te bénissons 审判台前的那一天 Jezus powrócić wkrótce ma Jézus, Te közénk Ja v Neho dúfam Cercate prima il regno di Dio Mungu Msaada Wetu للرب الأرض والسماء
Song not available - connect to internet to try again?