Wanene mai ceto? Ba wani mai ceto Sai Yesu haifaffe. Kana yin mamaki? To, bari in bishe ka, Allah ne ya aiko da Jibra'ilu Ya ce da Maryamu, ta wurin Ruhu Ke za ki haifi ɗa, za a ce da shi Yesu. Shi ne mai ceto na duniya duka, Mu zo mu karƃa fa, mu za mu karƃa fa. Ku yi ta murna don ceto ya zo. Kalma Ya iso, mu karƃe shi.Сен неткен ғажайыпсың Ina Farin Ciki Hitako izao, sakaiza! نور يلاقيه ZƏİF DƏYƏR GÜCLÜYƏM Przeminął dnia jasnego i gwar, i znój Oi, tuhatkielin ylistää Isa seni súıedi, eı, baýyrym Postrado te adoro Bigger Than Any Mountain
Song not available - connect to internet to try again?