1) Wannan duniya babu salama fa. Mutane suna neman salama ta wurin neman kayan duniyan nan. Komi ka samu a can zai dawama. KORUS Nemi Yesu tun yanzu ƴan'uwa, ɗan'uwa, gidan Yesu da cikakken salama, a can sama ba kamar duniya ba. Komi ka samu a can zai dawama. 2) Wannan duniya babu salama fa. Dubi masu arzikin duniya nan, sun gina gidaje masu daraja. Duk da haka ba su da sakewa can. Korus 3) Wannan duniya babu salama fa, dubi masu ilimin duniya nan, Suna da jirage da motoci. Duk da haka wasu na Kisan Ƙansu. KorusЗНАЯ ЧЕ НЕ СЪМ АЗ САМ В ТОЗИ СВЯТ hạ ṣlạty yạ ạ̉hly wạ̉ḥbạby 2 Dobrý je můj Pán Świat nie jest domem mym Dieu puissant mn byn kl ạlkạỷnyn mạsẖy̱ swạḥ Йунус, Йунус, Ниневе'йе Гит! Nawpna Gam Zuon Я иду за Тобой
Song not available - connect to internet to try again?