1) Wata rana, wata sa'a, Yesu Kristi za ya zo, Masu Binsa za su ga darajarsa Daga kowace kabila, ƙasashe dabam dabam, Za mu taru wurin Ubangijinmu KORUS Za mu taru, za, mu taru, Za mu taru can a Sama, fansassu da cetattu. Za mu taru, za mu taru, Wurin Yesu Kristi Ubangijinmu. 2) Masu Bi da su ke barci, Yesu za ya kira su, Za su fito daga cikin kabari, Cikin Sama za su gan shi, za su zo su tarbe shi, Za mu taru wurin Ubangijinmu. Korus 3) Waɗanda suka riga mu zuwa cikin birnin nan Za mu sake ganinsu a wurin can. Babu sauran kewa kuma, babu sauran rabuwa, Za mu taru wurin Ubangijinmu Korusلحد امتى جاي ليك Quel bonheur d'être en famille Թող հնչեն զանգերն O'na Güvenirim Менің аяулы арманым Inima mea vrea să-Ți cânte Рама'да Бир Сес 나의 마음을 정금과 같이 Ночь восторгов и чудес
Song not available - connect to internet to try again?