1) Yau muna da murna, muna godiya Ga Allah Uba domin wannan rana 25 ga watan 12, shekara kuma ta 96 Ranar da masu bi duka suka keɓe Don tunawa da haifuwar Issa Almaihu. KORUS Yau...dukan masu bi, suna yin murna Yau...a duniay duka, suna yin murna Yau...cikin Afirka, suna yin murna Yau...cikin (ƙasa), suna yin murna Yau...cikin (gari), suna yin murna Yau...cikin (ekklisiya), suna yin murna Yau...mala'iku ma, suna yin murna (2x) M-m-m-m-m-m, muna yin murna Ha-ha-ha-ha-le-lu-yah, muna yin murna. 2) Yau an haifa mana Issa Almasihu Ɗan Maɗaukaki, ya zo duniya nan. Budurwar Maryamu ce, fa ta haife shi. Jibra'ilu ne, ya shaida sunansa. Haifuwarsa kuma, abin al'ajabi ce. Girma da ɗaukaka nasa ne har abada. KORUS Is-sa Ɗan Maryamu?...I, Ɗan Maryamu. Is-sa Kalmatulahi...I, Kalmatulahi. Is-sa Ruhunlahi...I, Ruhunlahi Is-sa Mai Cetonmun...I, Mai Cetonmu M-m-m-m-m-m, muna yin murna Ha-ha-ha-ha-le-lu-yah, muna yin murna. Daga #45 Karatu na 1: Yohana 3:16 "Gama Allah ya yi ƙaunar duniya, har ya bada ɗansa haifafe shi kaɗai, domin dukan wanda yana bada gaskiya gareshi, kada ya lalace, amma ya sami rai na har abada." Karatu na 2: Yohana ta 1 5:12 "Wanda yake da Ɗan, yana da rai, Wanda ba ya da Ɗan Allah, bai da Rai"السائح المسيحي Joy Of The Lord (Spontaneous) 주님을 사랑하는 기쁨을 主早已预备 ḥy hw ạlrb ạ̹lhy قلبك كله حنان Ты блуждал во тьме своих грехов Ján 3,16 With You ОХУ МӘНӘ ТӘКРАР-ТӘКРАР
Song not available - connect to internet to try again?