1) Yaƙi 'na nan, yaƙi na Almasihu ne, Ku Masu Bi, yi shirin yaƙin nan. Ubangijinmu shi ne sarkin yaƙin nan Da mu ke yi, zai ba mu nasara. KORUS Yaƙi 'na nan, ku Masu Binsa, Ku nemo kayan yaƙin nan, Sulken adalci, kwalkwalin ceto, Da garkuwa ta bangaskiya, Takalma na shirin bishara, Gaskiya ce ɗamararmu, Takobin Ruhu--Maganar Allah, Da su mu ke yin nasara. 2) Ku ƙarfafa a cikin Ubangijinmu, Ku tsaya fa ta wurin bangaskiya. Kokawarmu tare da Shaiɗan ne da Ikoki nasa da kuma zunubi. Korus 3) Ku yi aniya, ga Yesu yana zuwa Don ya dube mu a cikin yaƙin nan. Ga shi, hakkinsa yana nan tare da shi, Zai bayar wa masu cin nasara. Korus服事弟兄中最小的 ИСУС Е ЦАР Жатва 总是短暂的相聚 lw mhmạ kạnt Сен менин Теңирим Tu es le Maître Колыбельная dạymạaⁿ btgẖfr ly̱ Жер бетіне сәуле төккен
Song not available - connect to internet to try again?