1) Yaki yana nan gaba da Shaiɗan, Sai ka ƙarfafa cikin Yesu. Yafa makamai domin iko dai, Sai ka tsaya kan Maganarsa. KORUS Ji, ƴan yaƙi ! Haɗa kai da Kristi! Tashi, shirya! Ba da shaidarsa! Ci gaba dai, raira waƙar yabo! Yesu Kristi Shugabanmu ne. 2) Ga maƙiyanmu, tsoro ba ma ji, Gaba za mu yi, Ubangiji! Ɗauki takobi, nuna haskenku, Yaƙin Yesu sai da nasara. Korus 3) Ya kai Allahnmu, ji kukanmu dai, Taimake mu da ƙarfinka, Yaƙi zai ƙare, za mu tatu can, Ka karƃe mu cikin hutunka. KorusТэр Хайр Kechir ʿlmny ạ̹zạy Desde el lindero que un año عطشان How Majestic is Your Name 主早已预备 Üzgünüm üzdüğüme Худога шукур (анъанавий) يـسوع أنت تعلم إن
Song not available - connect to internet to try again?