1) Ya ƙanƙanuwar Baitalahmi, can ƙasar Yahuda, Ba auta ba ce ko kaɗan cikin Yahudiya, Gama daga cikinki, Mai Ceto zai fito. Tauraronsa a bisanki, shi kansa cikinki. 2) Hanyoyinki dā duhu ne, yanzu ga haskensu. Dā, mutane sun raina ki, yanzu ga daraja. Ji waƙoƙin mala'iku, yabo ga Allahnmu A cikin mafi ɗaukaka, a duniya salama. 3) Shehunan gabas fa sun zo, sun kawo dukiya. Gaisuwa, girma, daraja, ga yaron aka bayar. Ga Yesu Mai Cetonmu a cikin Baitalahmi, Ba waninsa a duniya, Maɗaukaki ne shi.Oddajmy cześć Du siehst die Wunden mhmạ ạlʿạlm yjrḥ fynạ هئنذا أعبد Eto afovoanay Քո Սիրով Ինձ Այցելել ես Иса күнәларды кешірдің Chci být tam, kde ty jsi rád King of Kings ما أحلى مساكنك
Song not available - connect to internet to try again?