1) Ya ƙaunar Almasihu, Ban san iyaka ba, Da zurfinta da tsawonta Sun wuce faɗina. A gindin giciyen Almasihu Na zauna, hutun rai na yi. Rijiyar ƙauna cikakkiya da rai, Kai ka bayar a shayad da ni. 2) Ya ƙaunar Almasihu Wadda ta riƙe ni, Ta bi ni, ina nesa, Ta kawo ni wurinka. Ta amshi dukan zuciyata, Ta sa na zama bawanka. Duniya duk ta kasa jawo ni, Domin ikon ƙaunarka. 3) Ya ƙaunar Ubangiji, Ya zuciyar Allahnmu, Ga zunubi a duniya, Ga girman ƙaunarka. Ga ƙofar rai a buɗe yau, Ƙauna ta buɗe ta. Ba mu yin fahariyar kome, Sai dai giciyen Almasihu.ạ̹nt rjạʾ qlby О сколько слёз اتكلم Когда я молчал, Ты пел для меня جلسة في حضرة يسوعي Mon rédempteur vit rsạlẗ ạ̉ʿṭytny Investiga 모든 이름 위에 뛰어난 이름 АЛЛАҺЫМ ХОШБӘХТӘМ
Song not available - connect to internet to try again?