1) Ya Allah, kai mai girma ne, kai ne Maɗaukaki, Sunanka dai mu girmama saboda jinƙanka. 2) Ya Allah, kai Madauwami, Alƙadiru ne kai. Hikimarka da ikonka sun wuce saninmu. 3) Ya Allah, ina tsoronka, tsoro mai ladabi. Sujada tawa da bege, tara da kuka ne. 4) Kaunar uwa ko ta uba, dabam da taka ce. Ya Ubangiji, ƙaunarka ta fi ta duniya duk. 5) Na gode maka, Allahna, don irin ƙaunarka, Tausayinka da hanƙurinka da ni, mai zunubi. 6) Ya Ubangiji, wane mu da za ka so mu fa? Mun gode maka, ya Yesu don halin ƙaunarka. 7) Ran da ma duba fuskarka a cikin Sama can, Ya Yesu, kai mai ƙaunarmu, sai murna za mu yi.Гьокйюзюнден Йерйюзюне Господь услышь мое моленье Acclamiamo Passos juntos قول 2 Non sono più io che vivo Eu sa mă micşorez Buono è Ты включи Масеҳ меояд
Song not available - connect to internet to try again?