1) Ya Allah, Ubangijina, ka ji addu'ata, Bukatata mai yawa ce, kai ne mai bayarwa. 2) Ka sake mini zuciya, ka wanke ni. sosai. Ka cika ni da Ruhunka, halinka na ke so. 3) Ka cika ni da ladabi, duk da bangaskiya. Ka zauna kuwa a wurina, in zama gidanka. 4) In dinga tunawa da kai, kullum, ba fasawa. Har muddar rai, har abada, Yesu Masoyina.Lurianne sing fak Жажду Отец мой Восклицайте и пойте Non, nous n'offrirons point Isowar Yesu A Duniyan Nan Ty jsi Pán kwtạ swtạ ạ̹lqạʾ 3 Můj Bůh Ким Сага тең келет
Song not available - connect to internet to try again?