1)Ya Allahna ina ta yin mamaki Kan ayyukan waɗanda kai ka yi Ka hallici sammai da dukan duniya Kana ta mulkin su ba fasawa. KORUS Sai dai in shaida daga zuciya Babu misalin girmanka. 2)Ka yi magana da tekuna sun taru Ka sa ta tsiro da anfaninta Ka hallici ɗan Adam cikin duniya Ka ba mutum lumfashin hancinsa. Korus 3)Amma abin da ya fi ban mamaki Shi ne yadda ka ba mu mai fansa Ɗanka ya zo ya mutu maimakonmu Cikin wannan mugunwar duniya. Korus 4)Ran da zan tsaya gaban kursiyinka Zan ga dukan ɗaukakar ka Zan tuna yadda cikin yawan ƙaunar Ka ba mu salamar ka KorusMOJA NAJVÄČŠIA LÁSKA W ciemności idziemy Любете един другиго Бог, Ты всё для меня Придите к Нему ạ̹yj .. ạ̹yj .. ạ̹yjạby Kruin Majesty Rannego słońca pierwszy promyk lśni Бүгдийн Хаан Haleluya
Song not available - connect to internet to try again?