1) Ya Allahna, ƙarfafa ni Loton da duniya ta cuɗe, Domin kullum in yabe ka, in yi nufinka 2) Ka buɗe mini idanu, In ga kasawar ƴan Adam, Idonka zai yi nasara, in yi nufinka. 3) Da hamdala da dangana, Da ƴanci zan yi sujada, Kullum in yi ta addu'a, in yi nufinka. 4) Ko'ina cikin ƃacin rai Zan sa dangana gare ka, Hikimarka ta bishe ni, in yi nufinka. 5) Da ikonka mai taimako, Zan kiyaye wa'adina, In manta da kaina, sai kai, in yi nufinka. 6) Algaitar Sama ta furta. Su gaskatawa, da bege, Da ƙauna sun yi nasara, in yi nufinka.mn wjk ạlnwr شذرة 2 Қанчалар Буюк Доброта это свет... الرب نوري خودای سِن بارمیقانگ؟ Записан в книгу жизни я Ossé shalom Я не могу любить как Ты Grazie Dio
Song not available - connect to internet to try again?