1)Ya Allahnmu na Bethel, kai mai jin addu'armu, Yakub a cikin jeji dā, ka biya bukatarsa. 2) Addu'armu da roƙonmu, mun kawo su yanzu. Ya Allahn ubanninmu, kai ka zama Allahnmu. 3) A cikin dukan ƙuncinmu, ka bi da ƙafarmu. Abincin yini ba mu dai, ka rufa jikinmu. 4) Ka tsare mu, ya Allahnmu, a cikin duniyan nan. Har ran da za ka kira mu, mu shiga Sama can.Ina Farin Ciki Исраил торпагларында เช้าค่ำย่ำสนธยา ผู้สูงสุด O Most High ạ̹yh fy ạldnyạ yfrḥ Раббим бени танъйор Těším se na ten čas Eu estou alegre Chváľme Boha piesňami Miłość czynem jest
Song not available - connect to internet to try again?