1) Ya Almasihu, kai mai ɗaukar zunubai, Ba naka ba. Duk na mutane ne, aza ba tasu ce, A jikin gungume, wuya ka sha. 2) Addu'ata ka ji, roƙonka na ke yi Don taimako. Kada in goce kuwa daga kan hanyarka. Ka tokare ni dai, Mai Cetona. 3) Tsoron me ni zan yi tun da ka riƙe ni Da hannunka? Mai Ceto, kai kaɗai an haɗa ni da kai, Tsayad da ni sosai, ni naka ne.Я все имею и все смогу Tógilgen kókten mahabbatyń.. PATHIAN LUNGTHLITUM فرح السماء Toto všetko o Tebe je Бар күнәларымды Құдай кешірді ṭhrny mn ạlkẖṭạyạ nʿẓm ạlrb yswʿ Shattanaıyq máńgilikke! Бог Триединый Дух Святой
Song not available - connect to internet to try again?