1) Ya Almasihu, kai mai ɗaukar zunubai, Ba naka ba. Duk na mutane ne, aza ba tasu ce, A jikin gungume, wuya ka sha. 2) Addu'ata ka ji, roƙonka na ke yi Don taimako. Kada in goce kuwa daga kan hanyarka. Ka tokare ni dai, Mai Cetona. 3) Tsoron me ni zan yi tun da ka riƙe ni Da hannunka? Mai Ceto, kai kaɗai an haɗa ni da kai, Tsayad da ni sosai, ni naka ne.Благословение BagiMu Tuhan, Nyanyianku أنت الرب والإله قد بدا أمر عجيب A quien ire We Three Kings hllwyạ sbḥwh Вдоль по улицам пойдите Jdi, všemu lidu hlásej jī dū zhōng pū
Song not available - connect to internet to try again?