1) Ya Hasken ƙauna, ƙaunar Allahna, Ka haskaka. Rana ta faɗi, dubu ma ya yi, Ka haskaka. Wahalar raina duk ta danne ni, Amma, ya Haskena, ka bishe ni. 2) Na daɗe fa, kai na ke ta nema, Ka haskaka. Kai shugaba ne, Hasken gaske kuwa, Ka haskaka. Duk zunubaina suna ƙaruwa Amma, Mai Ceto, zo, ka haskaka. 3) Kai shugabana ne har abada, Ka haskaka. Ba wanda na ke so dai kamarka, Ka haskaka. Sha'anin duniya ba su ja ni ba, Na ci nasara domin giciyenka, 4) Har ran da za ka zo ka karƃe ni, Ka haskaka. Ko duhu ne, ko ciwo na ke ji, Ka haskaka. Zan kwana lafiya a hannunka Har ma in farka cikin ƙaunarka.Suché zrnko Vino acasă o fiu risipitor Целитель چوعۇلعاندا رۇحۇڭ بولسۇن Tanrımız Diri Tanrı Eu Te chem Doamne ṣḥyḥ ạ̉nạ lsẗ ṣgẖyr Жизнь состоит ترنيمة جديدة Sen Yoʻlsan
Song not available - connect to internet to try again?