1) Ya mutanen ƙasan nan, Musulmi da ama duk, Sai ku kasa kunnenku ga labarin cetonku. KORUS Yesu shi ne Mai Ceto wanda Allah ya aiko Domin fansar ƴan Adam daga bautar zunubi. 2) Babu wani masoyi ko kuwa mai jin tausayi. Sai dai Yesu haifaffe, shi kaɗai Ɗan Allah ne. Korus 3) Jinin ransa ne ya bayar domin ceton duniya. Shi ya ɗauke zunubai, shi ya buɗe ƙofar rai. Korus 4) Sheƙa gunsa kuwa yanzu, ga shi yana jiranku. Tuba daga laifinku, nemi ceto wurinsa. KorusYabancıyız Bu Dünyada Tu sei così grande Chcem ti vyrozprávať Грехи стеной Stará archa Trăiesc şi eu mare-aşteptare Mozart/ Nottingham Калбим Каврулур Сусузлук Иле Над всем превознесен موجود
Song not available - connect to internet to try again?