1) Ya Uba na cikin Sama, ina roƙonka, Bisa ga alkawarinka, ji addu'ata. KORUS Yesu, Yesu, ji addu'ata, Ina zuwa wurin Uba cikin sunanka. 2) Uba, ga ni nan gabanka, na yi zunubi. In ba za ka karƃe ni ba, wa zai taya ni? Korus 3) Cikin ƙasar can mai nisa, na yi baƙunci, Amma dai yanzu na komo, sai ka karƃe ni. Korus 4) Ni ban isa ba ka ji ni, Allah Ubana, Amma cikin sunan Yesu, kawo gafara. Korus 5) Uba, ina yin godiya, kai ka karƃe ni. Ka maishe ni bawa naka, aikinka in yi. KorusThis is the Day Огонь в глазах Vianocna prosba Иса Ашкъ Háztetőkről hirdetem Yabancıyım şu dünyanın elinde اختبرتني إلهي 榜样歌 Хвалете Царя Un cântec ca roua coboară din ceruri
Song not available - connect to internet to try again?