1) Ya Ubangiji, Allahnmu, ka sa albarkarka Yanzu a bisa shugabanni da dukan iyalansu. 2) Ka ƙara musu aminci, alheri da soyayya. Salama duk da lafiya su daɗu a mulkinsu. 3) Ka ba su ruhun hikima da ruhun ganewa. Ka kafa dukan maganarsu bisa ga shari'arka. 4) Domin a cikin mulkinsu, kome da za su yi Shi daidaita da nufinka, nufi mai tsarki. 5) Hakanan mu jama'arsu, mu riƙa yin godiya Gare ka kullum, har da su, a cikin duniya duk. 6) Ya Allah Uba, Allah Ɗa, Allah Ruhu kuma, Mu ba ka dukan daraja, ya Allah Triniti.ʿyd ạllyl ربي الحبيب sạmḥnạ yạ fạdynạ - mwsyqy̱ Isten fiatal Buď Bohu vždy česť He! tianay ny monina eto Jesus, remember me Tu Mérites la Gloire Жараткан бизди сөйуду Jamais Dieu ne délaisse
Song not available - connect to internet to try again?