1) Ya Ubangiji, mallake ni Domin in zama da amfani. Yi da ni yadda kai ka ke so, Na cire hannu nawa yanzu. 2) Ya Ubangiji, maliake ni, Kada in yarda da zunubi. Bincike dukan zuciyata, Wanke ni, Yesu, da jininka. 3) Ya Ubangiji, mallake ni, Kai ne mai aika al'ajabi. Zauna a cikin zuciyata, Yi nufinka dai ta wurina. 4) Ya Ubangiji, mallake ni, Ruhu Mai Tsarki ya cika ni. Yi mulkin raina har za a ga Halinka, Yesu, a wurina.Kurtarıcım Görkemini أنت تهتم بي Pán mi cestu dá 我们各人要悔改 أورشليم في السماء Çok hastayım ben, Allahım Ons Koning kom Göklerdeki Baba'mız Diyor; wǒ men shì yī jiā rén Господ ми е Пастир
Song not available - connect to internet to try again?