1) Ya Ubangiji Yesu, mun taru wurinka, Tunanin mutuwarka sun cika zukata. Mun ji muryarka Yesu, "Gurasan nan ku ci, Raina ne da na bayar don tunawa da ni." 2) Ta wurin ikon Allah, kai farin haihuwa ne, Mu kuma za mu tashi mu zauna wuri ɗaya. Alkawarinka Yesu, ƙoƙon da muka sha, Jininka ne ya sayi rai na har abada. 3) Ƙaunarka, Mai Cetonmu, ta wuce saninmu, Tunanin raɗaɗin da ka sha dai dominmu. Yanzu kuwa cikin Sama addu'a ka ke yi. Ka riƙe mu, ya Yesu, mu ƴan Ekklesiyarka. AminДержи что имеешь христианин Yuhanna 15:5, 7-8 Dari I Track 05 لحن أوكيريوس 有一件事 Подниму свой голос к Господу فتح الإنجيل عيني О Иса เกิดความยินดี nrfḍ ạ̉y ʿyạn
Song not available - connect to internet to try again?