1) Ya Ubangijinmu, Kalmarka ta dauwama Wajib ne a gaskata, a kuma karƃe ta. 2) Idan maƙiyanmu suna tsananta mana, Maganar cetonka ita ce ƙarfinmu. 3) In wahala ta zo, ko masifa ta taso, Haskenka zai bishe mu, za ya kiyaye mu. 4) Wa ya san misalin murna mafificiya Ta miƙa bishararka zuwa mutanenka. 5) Jinƙanka ke ba da taimako ga masu rai, Maganarka ta'aziyya ga wanda ke mutuwa. 6) Mu da muka gane tsarkin wannan Kalma, Sai mu ƙaunace ka, don kullum mu bi ka.باۋىرىم ايقىش اعاشقا قارا Čujte slávny neba ples 몽골노래 ạ̉dkẖl lqdsk Allahin Kelami olan فرحانين بحلاوة شخصك Փրկիչ Դու Մեռնող Splendi Pi̱ki ʋba binili ma! ПРИЗВАНИ СМЕ ОТ БОГА
Song not available - connect to internet to try again?