1) Ya Ubangijinmu, muna yin addu'a Kai kaɗai mai iko, kasa mana kunne. 2) Ba mu isa ba fa, kasassu ne duka, Amma muna duban Yesu Almasihu. 3) Cikin sunan Yesu, ga mu nan gabanka. Dukanmu mun taru garin yin sujada. 4) Kai kaɗai mai iko, kai kaɗai mai sani. Tunanin zukata, bincike su duka.БИХ МОГЪЛ ДА ТЕ ХВАЛЯ ВЕЧНО Всюду пусть горе Będziesz cieszyć się حب يسوع C'è un giardin Cristo es la respuesta ṭrqt ʿly̱ bạby Würdig ja würdig ist der Herr В этот светлый праздник Güçlü Tanrı, Galip Olan
Song not available - connect to internet to try again?