1) Ya Yesu, ban da kai, ban iya kome ba. Ka riƙe ni yanzu, Mai Cetona. KORUS Ya Yesu, Yesu Kristi, sai ka taimake ni. Yanzu na zo gare ka, Mai Cetona. 2) Gamshe ka, ko zan iya? Mai zunubi ne ni. Ban isa kome ba, ya kai, Mai Tsarki. Korus 3) Abokan gabana, Shaiɗan da zunubi, Ai, ban da ikonka, rinjaya za su yi. Korus 4) Na gode maka yau, ka, karƃi roƙona. Ikon da ka ke bayar, ai, ba zai kasa ba. KorusJeso no anjarasoa izay mahafa-po tokoa mạdẖạ ạ̉rd llrb Non ho paura Tanga orom دانگ سَحِری اُیاناندا Թագավորների Թագավոր Я начинаю жить Aqyr sońynda Գալիս Ենք Քեզ Մոտ ТИ СИ ТУК
Song not available - connect to internet to try again?