1) Ya Yesu, har ga mutuwa ka kai don cetonmu, Ka ƙuje maƙiyinmu kuwa, ka ƃata ikonsa. 2) Ina misalin kayanka? Mai ɗauka, kai kaɗai! Ka ɗauke namu zunubai, ta wurin giciyenka. 3) Yanzu ka hau ga Sama can, ka shiga hutawa. Allah ya ba ka daraja a hannun damansa. 4) Me za mu kai guri Yesunmu? Mai fansarmu ne shi, Baki ya kasa yabonsa, Yesu ne mafifici. 5) Mu miƙa ranmu gaba ɗaya, mu yi ta aikinsa, Har ran da zai fyauce mu can a gidan Ubansa.sbḥwạ hllwạ mjdwạ Данла Бөйөк Хоҙайҙы Ёвуз иш қилмагин فرح محبة Бошқаси керакмас Ek weet dat U my liefhet Dio grande Dio สุขใจจริง Cuán profundo es tu amor كان على الأرض
Song not available - connect to internet to try again?