1) Ya Yesu Mai Ceto, ka ba ni sabon rai, Ka tsarkake ni da jininka, in ji, in bi sosai. KORUS Ka ba ni sabon rai, a cikin zuciyata. Ka sauko nan da ikonka, ka ba ni sabon rai ! Ya Ruhu Mai Tsarki, farkad da ni yanzu Daga nauyi, barci, ragwanci, ka wartsakad da ni. Korus 3) Uba, ina roƙonka ka ba ni ƙishirwa Ka shayar-da ni da ruwa mai rai, ka amsa kukana. Korus 4) Yesu, Ruhu, Uba, na girmama ka yau. Ka sauko nan da ikonka, na ba ka zuciyata. Korus 5) Sai mu tashi fa ƴanuwa, mu yi ta yin addu'a Mu yi shelar Yesu da cetonsa da ƙarfin zuciya. KorusŐt áldjuk Мы будем гореть Hristos a inviat din morti Не живут без песни птицы يا إلهي أنت تعلم За меня Христос страдал جۉرۅگۉمدۉ ۅزگۅرت Je lève les mains Сен Как можешь ты молчать
Song not available - connect to internet to try again?