1) Ya Yesu mun kangara, Gagara muka yi, Tun muna ƙanƙanana Zamanmu zaman ƙi. Shaiɗan ya magance mu Ya raba mu da kai Da muka yardar masa Ya ɓad da mu sosai. 2) Ya Yesu, muguntarmu Yanzu sai daɗuwa Kamar ta halaka mu Mu ma, har abada Mun yiwo gudun tsira, Da roƙo, muka zo Da ƙazantaccen ranmu Ka wanke shi ƙalau. 3) Sa'annan, ya Ubangiji Mu naka sababbi, Ka tsare mu ga Mugun, Har bi da mu ka yi. A kwananmu a gaba A hannunka mu ke Biyayya har ta kasa Ga mu, mu naka ne.جەتەلەپ ٴبىزدى، جەتەلە كوككە Ты готов ко встрече со Христом Meer as ooit Иса біздің берік панамыз من قلبي Теңирим - Сүйүү Притяжение rby̱ sbyt qlby Исо умеди пурҷалолам Голготда
Song not available - connect to internet to try again?