1) Ya Yesu, Ruhunka kaɗai zai juye zuciyarmu, Ikonsa ma a cikinmu zai sake halinmu. KORUS Ya Ruhu mai taimako, wurinmu duk ka zo, Ka cika dukan zuciyarmu, ka ba mu ikonka yau. 2) Ya Yesu, Ruhunka kaɗai, zai ba mu ƙaunarka, Ikonsa cikin ranmu kuwa zai juye gurinmu. Korus 3) Ruhunka, Yesu, ƙauna ne, Ruhun bangaskiya kuwa. Shi fid da kwaɗayinmu duk da ikon ƙaunarsa. Korus 4) Ya Ruhun Yesu, muna so ka ji addu'armu, Ka sauko nan da ikonka, ka zauna bisanmu. KorusHe careth for you Азгырылып, алданып жалганга Grida di gioia A föld és az ég Mapenzi Ya Milele lyh lsh rạfḍ V nebi Ruggine قۇداي ۔ قۇدىرەتتى قۇداي Two
Song not available - connect to internet to try again?