1) Ya Yesu Ubangijina Ba kome cikin hannuna, Ba hujja domin laifina, Mai biyan fansa, na zo, na zo. 2) Alkawarinka na ke bi. Ba ka korar mai zunubi, Mai tuba za ka karƃe shi, Mai biyan fansa, na zo, na zo. 3) Dube ni marar ƙarfi fa. Ka biya bukatar ruhuna. Addu'ar kowa ba ka ƙi, Mai biyan fansa na zo, na zo. 4) Ba ni da kome ban da kai, Ko kyau ko gaskiya ko rai, Kai ne Mai Ceto, kai kaɗai, Mai biyan fansa, na zo, na zo. 5) Ƙaunarka marar iyaka, Ta sa ni cikin hanyarka, Ni bawanka har abada, Mai biyan fansa, na zo, na zo.Máš trón Аллилуйя Нажодкорим Шохим يەر۔ژاھان تولغان سېنىڭ رەھمىڭگە Here With You Агнец Любви لماذا تاج الشوك Hősök jönnek és eltűnnek Хвала Христу Христу хвала dẖwkṣbạtry
Song not available - connect to internet to try again?