1) Ya Yesu, Ubangijinmu, Muna roƙon taimako, Ga mu nan, mu marasa ƙarfi, Sai ka shigo wurinmu. KORUS Zo yanzu, cika mu, Yesu muna roƙonka. Cika mu da naka iko, Ba mu ƙarfin zuciya, 2) Ga mu nan a gaban kursiyin, Muna jiran ikonka. Ban da kai, ya Ubangiji, Ba mu iya kome ba. Korus 3) Ƴanuwanmu cikin duniya, Ga su suna mutuwa. Suna zaune cikin duhu, Ba su san tafarki ba. Korus 4) Ubangiji, muna roƙo, Cika mu da ƙaunarka. Bari Ruhunka ya ja mu, Har mu cika aikinka. KorusEivät omat työni hnrnm Ser como Cristo wjht qlby nḥwk Idzie noc, straszna noc ạḥtạj ạ̹lyk Маяк в ночи Jen vzývej Boha hlm nrnm nrnm llrb Speranza
Song not available - connect to internet to try again?