1) Ya Yesunmu, ka ba mu Ruhunka Ku dattiɓai ku aikinsa, Ku samari ku yi ta shelarsa Wanda ya bi Yesu, tsira za ya yi, Muna murna har yau zu mu yi Alleluya, Amin, Alleluya, Amin, Alleluya, Amin. 2) Yesu yana zuwa, za ya karɓe mu. Abin da ka shibka, za ka girbe shi Idan ka yanke rumbuna, za ka kai Zinariya ce, ko azurfa ce, ko itace ne Ko ciyawa ce, Mmm, babban kuka, rana ta hume ka. Mmm, ka ji kumya, rana ta hume ka. 3) Ku masu bi, Almasihu Ku duba kwatamci, Akan budurwai, goma, Biyar, masu azanci Suna cewa, ina ango? Ni ban san ku ba, in ji Yesu, Ni ban san ku ba, ku rabu da ni Ni ban san ku ba, in ji Yesu. Halleluya, Amin, Halleluya, Amin Halleluya Amin.Być może nad ranem Cuando tú te encuentres sólo فين أراضيكي يا توبة Моето състояние Este es mi deseo Jezus zwyciężył JESUS IS MINE! المحبة لا تسقط أبداً Vagas triste y angustiado 不要为明天忧虑
Song not available - connect to internet to try again?