1) Ya ƙanƙanuwar Baitalahmi, can ƙasar Yahuda, Ba auta ba ce ko kaɗan cikin Yahudiya, Gama daga cikinki, Mai Ceto zai fito. Tauraronsa a bisanki, shi kansa cikinki. 2) Hanyoyinki dā duhu ne, yanzu ga haskensu. Dā, mutane sun raina ki, yanzu ga daraja. Ji waƙoƙin mala'iku, yabo ga Allahnmu A cikin mafi ɗaukaka, a duniya salama. 3) Shehunan gabas fa sun zo, sun kawo dukiya. Gaisuwa, girma, daraja, ga yaron aka bayar. Ga Yesu Mai Cetonmu a cikin Baitalahmi, Ba waninsa a duniya, Maɗaukaki ne shi.一句话说得合宜 РАБ ИЧИН ОЛАНАКСЪЗ БИР ШЕЙ ВАР МЪ Accueilli dans les parvis du Roi Keď kresťana sa pýtam Der Herr regiert lass der Welt sich freuen ạ̉skn fy kẖbạỷk Lukanın Müjdəsi 1:26-38 Что сравнится с любовью Твоей عايش وحيد Halleluja, dicsérem az Urat
Song not available - connect to internet to try again?