1) Yabi Yesu, ku bayinsa, Zo, ku ɗaukaka sunansa, Sai da murna za mu gusa Wurinsa yanzu. 2) Sunan Yesu ya tsare mu, Hannunsa ya tokare mu, Ko menene ya same mu, Mu ne ƴaƴansa. 3) Kafa begenku gare shi! Ba zai sāke ba, in ji shi. Daga ayyukan maƙiyi Za ya cece ku.ạ̉sẖkrk rby ʿly̱ ạlywm dh Mi mejor amigo es Cristo Rab'bin Lütfu iniyor Cuan bueno y delicioso باردىق جاراتۇۇلار Ах, Бир Гедже Гелийор gẖny qwlhạ fy kl mkạn W tajemny sposób w świecie tym yạ rạḥty yạ frḥty lw bạqy̱ fy ʿwdy wtr
Song not available - connect to internet to try again?