Yabo guda ɗaya cikin waƙarmu, Haske za mu bayar domin waɗansu Sai mu badar shaidar Yesu fa yanzu Bi shi, bi shi, za ni bi Yesu In ɗaya ce zan je domin shaidarsa. Tashi, tashi, kama aikin Yesu. Mu masu bin Yesu mu yi ta yi. Akwai hanyoyi guda biyu ne Babbar ta nufa wajen hallaka Hanyar ƙaramar ta nufa wagen hallaka Kai ne da zaɓen wanda za ka bi. Zaɓi hanyar wanda za ka bi yau, Ko babbar ko ƙaramar, Zaɓi mafi kyau Ni na zaɓi ƙanƙanuwar hanyar Domin in sami rai na har abada.هذا هو اليوم السعيد Эзэний үнэний төлөө Sülhümü Mən sənə verirəm Insieme a Te Ты оставил Отца далеко ушел La vita è più del cibo Tulkaa kaikki, katsokaatte wyn ạlṭryq Vznešený Tanrım Sən gözəlsən
Song not available - connect to internet to try again?