1) Yara ƙanƙanana, ƙeta sai ku ƙi, Daina ƙarya duka, Yesu sai ku bi. 2) Iblis mai zunubi, yara ya ke so. Shi zai ƃata hali, yi tsayayya yau. 3) Tsare idanunku duk da kunnuwa, Tsabtad da hannuwa, kama harshenku. 4) Yesu mai alheri yana ƙaunarku, Yana jin tausayi, yana tsaronku. 5) Yesu ne mai ƙarfi, iko nasa ne, Shi zai taimake ku, ku ƴaƴansa ne.Tahdotko sä Jeesukselle elää Позови меня Господь Volgi lo sguardo a Cristo ШАК БО ЧЕРГЕ Sulle ali di questa preghiera kl ywm mn ḥyạty Lau Kiu Inla Ngai un ! Ó, ponad vrchy prúdi k nám أمي الحنونه Токтолуп бир аз көз салсам
Song not available - connect to internet to try again?