1) Yara, mu tashi da murna mai yawa, Zo, za mu gai da Mai Cetonmu yau, Ga shi a kwance, jariri ƙanƙane, Tare da shanu a Baitalahmi can. 2) Taron mala'iku, ga su a Sama, Waƙa mai daɗi kuwa su ke ta yi, "Yaba ga Allah, a duniya salama." Zance mai faranta zuciya ne. 3) Hasken tauraron nan ne suka gani, Shehunan gabas sun tashi, sun zo. Kayan zinariya ne suka kawo, Duk suka zuba gabansa kyauta. 4) Yesu mai sonmu, mu ƴaƴanka kuma, Ga mu, mun taru da gaisuwarmu. Lubban ka murru ba su ne muka kawo ba, Kayan zinariya ba mu da su. 5) Mu dai, ga kayan da mu za mu kawo, Ƙarfinmu, ƙaunarmu, zuciya da rai, Duk mu ke ba ka, jariri, Mai Ceto, Kai ne masoyinmu har abada.How great thou art, Korversion Ҝүнəшин парлагдыр, Ајын да нурлу إلتفتوا إلي واخلصوا Таны өмнө Pán je můj pastýř Сени бла болургъа сюеме Исса حولك نجتمع يسوع Благодарю Тебя, Иисус! (авторская версия) Il mio primo amore Si tú hablas con Dios
Song not available - connect to internet to try again?