1) Yara ƙanƙanana, ƙeta sai ku ƙi, Daina ƙarya duka, Yesu sai ku bi. 2) Iblis mai zunubi, yara ya ke so. Shi zai ƃata hali, yi tsayayya yau. 3) Tsare idanunku duk da kunnuwa, Tsabtad da hannuwa, kama harshenku. 4) Yesu mai alheri yana ƙaunarku, Yana jin tausayi, yana tsaronku. 5) Yesu ne mai ƙarfi, iko nasa ne, Shi zai taimake ku, ku ƴaƴansa ne.اكە سەنى مەن سۇيەمىن 오직 믿음으로 yạlạ bsrʿẗ C'è una piccola luce in me انهض Искра Hayatimin Egemeni Rab İsa Teach us dear Lord Бога легко искать Қиналғанның бири мен, сөйлетпеди тилимнен
Song not available - connect to internet to try again?