1) Yaki yana nan gaba da Shaiɗan, Sai ka ƙarfafa cikin Yesu. Yafa makamai domin iko dai, Sai ka tsaya kan Maganarsa. KORUS Ji, ƴan yaƙi ! Haɗa kai da Kristi! Tashi, shirya! Ba da shaidarsa! Ci gaba dai, raira waƙar yabo! Yesu Kristi Shugabanmu ne. 2) Ga maƙiyanmu, tsoro ba ma ji, Gaba za mu yi, Ubangiji! Ɗauki takobi, nuna haskenku, Yaƙin Yesu sai da nasara. Korus 3) Ya kai Allahnmu, ji kukanmu dai, Taimake mu da ƙarfinka, Yaƙi zai ƙare, za mu tatu can, Ka karƃe mu cikin hutunka. KorusБу гүнлери Доноликнинг Боши Chung Pathien Samsuih ạ̉nạ mṭmn ạ̉nạ mtạ̉kd Žalm Kajúci Uram, irgalmazz О, Тәңір бұл әлемнің бастамасы Будем идти ко граду Тихая ночь дивная ночь
Song not available - connect to internet to try again?