1) Yesu Ɗan Allah ne, Mai Ceton duniya, Ya ƙaunace mu har ga mutuwa. Wanda ya ba da gaskiya gare shi Lalle ya tsira daga shari'a. KORUS Yesu mai iko duka ne, Ba za ya kasa ba daɗai, Sai mu kai bishara ko'ina a duniya Shi kuwa za ya taimake mu. 2) Ƴanuwanmu sun ƃata cikin duhu, Ba su da rai, ko sanin hanyarsa. Kada su mutu cikin zunubansu, Sai dai su zo su sami gafara. Korus 3) Ubangijinmu za ya sake zuwa Domin ya kai mu can a gidansa. Me za mu ce idan mun ƙi biyayya? Me za mu amsa masa ranan nan? Korus 4) Sauri, jama'a, Yesu yana kiran Duk Masu Bi su kama aikinsa. Maza da mata duk da yara kuma, Tashi, mu yi biyayya nandanan. KorusNo me digas Yo no puedo mạ ạ̉ḥly ạlsjwd فاض قلبي بكلام Who Len ty si úkryt môj Naubang Ei Nem In Кўзингизга (анъанавий) bdạyẗ jdydẗ Есүс минь Аврагч минь 耶稣给你指出方向
Song not available - connect to internet to try again?