1) Yesu ba shi da hannu sai namu Don aikinsa nan duniya Ba shi da ƙafa sai namu Don a biɗa masu ɓacewa. Ba shi da harshe sai namu Don a shaida mutuwar Yesu Ba wata hanya sai ranmu Don a furta bisharar ceto. 2) Duniya ba ta san karatu Mu ne littafinsu nan. Masu zunubi na diban mu Ko mu masu-gaskiya ne. Aikinmu maganarmu duka Su ne labarin Yesu. Ko duniya ta ga Mai Cetonka. Ko sun rasa, ganinsa yau? 3)Ina labarin na aikinka yau? Ko nashi ko naka ka yi? Ina ƙafa ta kai ka yau ? Ta bi duniya ko Ubangiji ? Ina magana da ka faɗi yau ? Ko Yesu ya faɗi ko kai ? Ko zuwa na Yesu ya fi kusa yau Sabo da ka shaidarshi.تراك 1 Jesus, Healer, Saviour LORD OFTHE SABBATH Дай сил Tied a dicsőség zhǔ qiú nǐ gěi wǒ yī kē dǎo gào de xīn Nie mam nic co bym mógł Tobie dać ạ̉nạ mstnyk Track 3 Лампада
Song not available - connect to internet to try again?